Allah ya ba su wata baiwa ta musamman ta haihuwa duk da cewa sun dade da aure ba su haihu ba.

 Kalla nan Kasa 👇👇


PLAY▶️



Allah Sarki Allah Ya Albarkace su da Haihuwar Yan bayan Shafe Tsawon Shekaru 40 da Aure babu Haihuwa.

Farin Ciki Ya Cika Fuskokin Wasu Ma'aurata da suka Shafe Shekaru Tsawon Shekaru 40 dayin aure amma babu Haihuwa sai Yanzu, Ma'auratan sunyi matukar farin ciki da samun Wannan abun Alkhairi.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post