GA VIDEON JARUMAR TANA KUKA TA NA BAYANI
KALLA NAN KASA 👇
An kori jarumar Tiktok Rahama Saidu daga makaranta sakamakon badala da takeyi a katara Sadarwan.
Makarantar Kebbi State college of nursing and science dake jahar ta kebbi ta sallami dalibar ne domin jan kunnen ga sauran masu son bin irin sahunta.
Shin hakan ya kyautu abinda aka mata?
PLAY VIDEO ▶️
