Wata mata ta tonawa mijinta asiri, inda ta bayyana shirin da yake yi da wata matar aure domin suje su yi lalata a otel
Matar ta bayyana hakan ne a shafinta na Twitter, inda ta ce idan mijin matar ya gani yaje ya dauko matarsa a otel din da suke zaune.