HomeLabarai KASAR GERMANY TA KULLA ALAKA DA NIGERIA October 31, 2023 0 Wakilin kasar Jermus watan Germany a turance ya zo Nigeria domin a kulla Alaka da za dinga siyar masu da Gas yayim da su kuma za su kawo ma kasa tallafi na kayan makamai na sojoji da kuma kowa ayyuka wand ehn Nigeria za su anfana.GA VIDEON HADUWAN SHI DA SHUGABAN KASA TINUBU Tags: Labarai Facebook Twitter