PLAY ▶️
CIKIN BIYU DINNAN WA KUKA GA YA CHAN CHAN CHI DAUKAN BALAN D'OR NA SHEKARAN NAN.
Mujallar Faransa ta fitar da sunan 'yan wasa 30 da ke takarar gwarzon dan kwallon kafa, wato Ballon d'Or na duniya na 2022/23.
Cikin 'yan wasan har da Lionel Messi da Erling Haaland, waɗanda ake hasashen wani daga ciki ka iya lashe kyautar.
Wasu 'yan wasan da suka taka rawar gani da ake ganin za su iya lashe kyautar sun hada da Vinicius da Rodri ko kuma Kevin de Bruyne.
