Yadda akayi bikin nadin jaruma Teema Makamashi sarauniyar kwalliya ta Arewa

Kalla Videon 👇👇👇


Kallah Videon: Danna 

A kwanakin baya ne wata mata mai suna Jarumar ta zama sarauniyar kyau da kwalliya a arewacin Kannywood. Jama’a da dama ne suka zo ganinta tare da taya ta murna a wani biki na musamman. 

Tayi murna sosai domin mutane daga ciki da wajen nigeria sunzo bikinta


1.G Fresh Alamin

2. Samha M Inuwa

3. Hadiza Muhammad

4. Saifullahi Shahrukhan

5. Hassan Make Up

6. King Musty

Da dai sauran su,ba tare da bata lokaci ba zakui ya kallon cikakken bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post