Yadda Akayi Fira Da Mutumin Da Aka Sacewa Balance Dinsa Abin Tausayi Kalla Kaga Yadda Bayan Andawo Masa Dasu Amma Sun daina Aiki....
KALLA VIDEON NAN KASA 👇👇👇
Da Kuna Halin Daya Cinci Kansa, Saboda
Mutumin Da Yace Zai Maida Masa Da Gaban Nasa Ya Mutu Kafin Ya Mayar Mishi.
Mutumin Mai Suna Suna Usman Sale, Anyi Hirar Dashi Ne A Hukumar Rundunar Yan Sanda Na Jihar Bauchi, Inda Su Masa Tambayoyin Dasu Hada Da.
Ya Gaban Nasa Ya Kasance Bayan Da'a Sace, Sai Yace Ba Fita Gaba Daya Yakeyi Ba.
Kawai Gaban Na Mutum Yana Komawa Qanqani Ne, Bazai Dinga Tashi Ba.
Inda Ya Bayyana Mutum Zai
Dinga Wasu Harkokin Da Gaban Nashi Amma Bazai lya Yin Wasu Ba.
Kamar Irin Su Fitsari Wannan Zaiyi Lafiya Lafiya. Sai A Tambaye Usman Din Shin ldan Sun Kwashe Gaban Wajen Na Shafewa Ne.
Kuma Tare Da Yan Maraina Ake Kwashewa Sai Usman Din Ya
Bayyana Cewa Banda Yan Maraina.
lya Azzakarn Kawai Suke Daukewa.
A Yanzun Dai Wanda Ya Sace Azzakarn Kuma Yayi Alkawarin Maida Masa Dashi, Mutumin Ya Mutu, Wannan Shine Babban Abun Tashin Hankalin. Sai Dai Wai Wata Mata Tayi Alkawarin Maida Masa Da Azzakarn Nasa Kamar Yadda Yake, Amma Kuma Bisa Wasu Sharudodi Data Gindaya Musu.
KALLA VIDEO NAN KASA 👇👇
