Yan Majalisa Za Su Sami Motocin Da Yakai N130m A Cikin Yunwa da ake ciki a Fadin Kasar.

KALLA NAN KASA :

PLAY ▶️


Majalisar wakilai ta tabbatar da cewa majalisar dokokin kasar na shirin sayo tare da raba kayan amfani da motocin kirar Prado jeep, wanda kudinsu ya kai Naira miliyan 130 ga ‘yan majalisar. 

Allah shi kawo mana gyara. Ameen

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post