KALLA VIDEON NAN 👇
PLAY ▶️
A Karshe dai Bilkisu Shema ta Fadi irin Zagon Kasa da wasu Abokan Sana'arta Sukayi Mata Wanda Yayi Sanadiyyar fitar ta daga Masana'antar Kannywood na Tsawon Lokaci.
Fitacciyar Jaruma a Masana'antar Kannywood Bilkisu Shema ta bayyana irin Abinda akayi mata a Masana'antar Kannywood wanda Yasa ta fita daga harkar na tsawon Lokaci.
GA VIDEON BAYANIN KASA 👇⬇️
