Jarumin ban dariya Nura Yakub da Akafi Da Yaya dan Kambo ya aurar da Diyarsa Allah ya bada Zaman lafiya.
Fitaccen Jarumin Barkwanci nan Nura Yakubu Nanda akafi sani da Nura dan dolo ko kuma Yaya dan Kwambo acikin shiri me dogon Zango gidan badamasi Ya samu damar Aurar da Yarsa.
An hango Fuskokin Wasu daga cikin Jaruman Kannywood Musamman ma wanda suke Gabatar da shirin gidan badamasi tare dasu Allah ya basu zaman lafla Ameen

