Wannan shine film din da ana tunanin har AMERICA zai je sanadiyyar announcement da shi Deezell din yayi a Instagram handle din sa.
GA ABUNDA YA SA 👇
Mr Lecturer wani sabon film ne wanda Ibrahim Rifai watan deezell yayi directing din sa. A film din akwai babban jarimin Kannywood wanda ze kasance daya da ga chikin actors na film din mai suna Ali Nuhu. Da kuma shaharraren mawakinnan na Hausa Hip hop watan DJ Ab Shima zai kasance actor a film din ka da ku bari a baku labari.
Film din ze fito 11/11/2023 12AM . Allah kaimu lafiya.
GA TALLAN FILM DIN 👇


