Sadiq Sani Sadiq ya ce baya da ubangida a Kannywood.
0
A cikin shirin Gabon Talk wanda Hadiza Gabon ce jagora. Tayi fira da jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq wanda cikin hirar ya ce ba ya da ubangida shi a Kannywood sannan kuma an tambaye shi mai sa baya Nigerian films na Kudu kamar yadda su Rahama Sadau da Ali Nuhu ke yi.