Innanillahi wa innanillahi Rajiun Sojojin Nigeria sun saki bomb a wani kauyen Kaduna da ya kashe mutane wajan 120 da suke Maulidi.
0
Inanillahi wa innanillahi Rajiun Mutane wajan 120 da suke Maulidi sun rasa rayukan su sakamakon sakin bomb da sojojin Nigeria sukayi a kauyen Turin Biri nan jahar Kaduna bisa kuskuren sojojin Nigeria.