Yanzu Yanzun nan an daura Auren Layla Ali Uthman tare da Angonta Hon. Yusuf Adamu Allah Ya bada Zaman Lafiya

KALLA NAN 👇👇

PLAY ▶️



Layla Ali ta auri angonta Hon. Yusuf Adamu Allah. Anyi auren ranar Juma'a 13 ga Oktoba 2023. Muna musu addu'ar Allah ya basu lafiya. Amin.


Fitacciyar Yar Kasuwar nan Watau Layla Ali Uthman ta amarce tare da Angonta Hon Yusuf Adamu gagdi a yau Juma'a 13 ga watan October 2023.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post