Masha'Allah Jarumin Kannywood Sani Ma'azu Yayi Murnar cika Shekaru 31 dayin Aure tare da lyalansa.

 


Fitaccen jarumin Kannywood, Sani Maazu ya yi aure shekara 31 da yin aure, muna taya shi murna da iyalansa. 


Yana da hazaka kuma sananne a harkar fim. Muna masa fatan Alheri da addu'ar Allah ya karo shekaru masu albarka tare da iyalansa.


KALLA NAN KASA 👇





Post a Comment (0)
Previous Post Next Post