Zamu fasa gidan Abba, haka duk gidan. Jama’ar da ke bangaren mu za su nuna goyon bayansu ta hanyar daga hannuwa. Mutanen da suke son Ganduje sun haukace.
Wasu da ke son tsohon gwamnan Kano sun ce suna son su dawo masa ne saboda suna ganin ya yi musu mugun nufi a duk lokacin da yake rike da gwamnati a jihar Kano.
Ga videon nan kasa domin kallo 👇👇
