Shahararriyar jarumar Kannywood mai suna Umma Shehu ta ce "Masha Allahu" tare da taya babbar diyarta murnar zagayowar ranar haihuwarta.
Sunan 'yarta Ameera, ita ce ta farko. Duk da cewa jarumar bata yi aure ba, ta haifi ‘yarta kafin ta fara aiki a masana’antar fim.