Wannan shine videon da ya ja cece kuce akan abunda Hizbah sukayi basu kyauta bah. Sun shiga hostel din wasu mata ehn BUK wanda a yayin shiga cikin hostel din sun balla masu Kofa.
Mutane na fadan cewa mata ne baikamata maza ehn hizbah suyi hakan ma .
GA VIDEON NAN KASA 👇⬇️