Wannan scholarship ne ma ehn Nigeria wanda gwamnati ta fito da shi daga karkashi NITDA watan National Information Technology Development Agency.
Wanda za a koyar da ehn Nigeria courses da dama guda goma sha biyu (12) mutum sai ya zaba wanda ya fi mai. Wannan koyarwan da za ayi kyauta ma ehn Nigeria.
DANNA NAN KASA DOMIN APPLYING 👇
LINK: APPLY SCHOLARSHIP
